Yan jihohi masu arzikin man fetur
An yi shekara da shekaru, babu abin da NNPCL yake samu sai asara. A shekarar da ta wuce watau 2022, kamfanin NNPC Ltd ya samu ribar fiye da Naira Tiriliyan 2.5.
Majalisar Dinkin Duniya ta yi hasashen cewa farashin man fetur zai karye a shekarar 2024, ‘yan kasuwa da NNPC sun ce babu wani shiri na kara farashin man fetur.
‘Yan kasuwar man fetur sun sake fitowa domin jaddada matsayarsu dangane da shirin kara farashin man fetur da ake yayatawa. Sun ce babu za a kara kudin man fetur ba.
A kan kusan N700, kasashe 21 kacal su ka fi Najeriya arahar farashin fetur. Mun tattaro farashin da ake sayen litar man fetur a gidajen mai a kasashen duniya.
Kamfanin NNPCL wanda shi ne ke kula da harkar mai a Najeriya ya ce farashin fetur bai koma N1, 200 a yanzu ba, ya jaddada cewa an yi waje da tallafin fetur.
Kamfanin mai na kasa wanda aka fi sani da NNPCL yace babu tallafi amma har yanzu ana sayen man fetur ne a kan N617-N690, duk da ikirarin cire tallafi tun 2023
Rahotanni sun tabbatar da cewa akalla mutum 20 ne suƙa riga mu gidam gaskiya yayin da wasu da dama suka jikkata bayan fashewar bututun mai a jihar Ribas.
Masanan bankin Duniya su na da ta cewa a game da kudin da 'Yan Najeriya ke sayen fetur. Har yau ana biyan tallafi, sun ce ya kamata litar man fetur ta zama N750.
Aliko Dangote, shugaban rukinin kamfanonin Dangote ya bayyana cewa matatar za ta rinka tace kalla ganga dubu 350 a kowacce rana (bpd). An sauke ganga miliyan daya.
Yan jihohi masu arzikin man fetur
Samu kari