![Sabon Sanata Zai Birkita Lissafi Ya Fado Cikin Takarar Shugaban Majalisar Dattawa](https://cdn.legit.ng/images/560x315/c51e6b41cec21f98.jpeg?v=1)
Ahmad Lawan
![Sabon Sanata Zai Birkita Lissafi Ya Fado Cikin Takarar Shugaban Majalisar Dattawa](https://cdn.legit.ng/images/560x315/c51e6b41cec21f98.jpeg?v=1)
![Jerin Wasu Sanatoci da ‘Yan Majalisa 21 da Suka Fita Zakka Tsakanin 2019 da 2023](https://cdn.legit.ng/images/560x315/6bc902609baea8ba.jpeg?v=1)
![Zababbun ‘Yan Majalisa Sun Fadi Wanda Suke Goyon Baya Ya Zama Sabon Shugaba](https://cdn.legit.ng/images/360x203/ceb9ba6243ecb5d1.jpeg?v=1)
![DCD Ta Gano Makarkashiyar da Ahmad Lawan Suke Shiryawa Kafin Zaben Majalisa](https://cdn.legit.ng/images/360x203/9facfa21f10760d9.jpeg?v=1)
![Zababbun Sanatocin APC 2 Su na Rububi a Kan Kuri’un ‘Yan PDP a Majalisar Dattawa](https://cdn.legit.ng/images/360x203/fab1279d4dbbc1dd.jpeg?v=1)
![Shugaban Majalisar Dattawa Ya Ja Hankalin Atiku da Obi, Ya Faɗi Abinda Ya Rage Musu Kan Zaben 2023](https://cdn.legit.ng/images/360x203/2c39cb326d831644.jpeg?v=1)
![Sunayen Tsofaffin Gwamnonin Jihohi Masu Lissafin Zama Shugaban Sanatoci a Bana](https://cdn.legit.ng/images/190x107/2b5a246d1ea5091c.jpeg?v=1)
Gwamnoni da suka yi mulki su na harin kujerar shugaban majalisar dattawa. Wannan karo har da sababbin shiga majalisar kasar ake neman yin takarar shugabanci.
![Zaben Majalisa: Sanatan APC Ya Samu Goyon Bayan ‘Yan Majalisar Kano da Jigawa](https://cdn.legit.ng/images/190x107/392ae300a47adc5f.jpeg?v=1)
Idan ana maganar cancanta, Mas’ud El-Jibril yana ganin Barau Jibrin ya sha gaban duk wani Sanata a majalisar kasar. Wannan shi ne ra'ayin Sanata Danladi Sankara
![Gwamnonin APC Sun Cire Wasu Mutum 2 Daga Cikin Masu Harin Shugaban Majalisa](https://cdn.legit.ng/images/190x107/0f14b8c13d000605.jpeg?v=1)
Kila Sanatocin Arewa irinsu Barau Jibrin ba za su kai labari a zaben Majalisa ba. Gwamnoni sun karkata ga irinsu Orji Kalu, Osita Izunaso da Godwill Akpabio
![Masu Neman Shugabanci Su na Rabawa ‘Yan Majalisa Cin Hancin N460m – Gwamnonin APC](https://cdn.legit.ng/images/190x107/4a9263a40d77a40e.jpeg?v=1)
Gwamnonin jam’iyyar APC sun rubuta wasika domin ankarar da Bola Tinubu abin da ke faruwa. Akwai mutum biyu da ke kashe $500, 000 zuwa $1m domin samun mukami
![Akwai Yiwuwar ‘Dan Arewa Ya Gaji Gbajabiamilla, Ya Zama Shugaban Majalisar Tarayya](https://cdn.legit.ng/images/190x107/6bc902609baea8ba.jpeg?v=1)
Shugabancin Majalisar Wakilan zai iya fadawa Arewa, Franic Waice yana neman Mataimaki. Waice ya roki a zabe shi ya zama mataimakin Shugaban Majalisar kasar.
![Sanatan APC Ya Kawo Hujjoji, Ya Fadi Yankin da Ya Dace Sabon Shugaban Majalisa Ya Fito](https://cdn.legit.ng/images/190x107/21944173b2d69ab5.jpeg?v=1)
Tun da an zabi Bola Tinubu da Kashim Shettima, Osita Izunaso yana ganin idan za ayi adalci, Kudu maso gabas ya kamata a kai kujerar shugaban majalisar dattawa.
![Gwamnoni Sun Hango Matsala a Majalisa, Sun Nemi a Dauki Matakin Gaggawa a APC](https://cdn.legit.ng/images/190x107/528b67f20bfacbc0.jpeg?v=1)
Kwanan nan Gwamnoni APC za su hadu da ‘Yan majalisar NWC da Bola Tinubu. Kwanaki kadan suka rage a rantsar da sabuwar majalisar tarayya, APC na cikin rudani.
![Mataimakin Shugaban APC Ya Cire Musulmai a Cikin 'Yan Takarar Shugabancin Majalisa](https://cdn.legit.ng/images/190x107/0f14b8c13d000605.jpeg?v=1)
Tun da aka samu Musulmai biyu da za a rantsar a matsayin shugaban kasa da mataimaki, Mataimakin Shugaban APC na Arewa bai yarda Musulmi ya karbi Majalisa ba.
![An Lissafa Biliyoyin Kudin da ‘Yan Majalisa 1,200 Za Su Samu Daga 2023 Zuwa 2027](https://cdn.legit.ng/images/190x107/bf6f74c880bca730.jpeg?v=1)
Bayanai sun nuna ‘Yan majalisa 1, 253 za su tashi da kusan Naira biliyan 49 daga cikin baitul-mali kafin wa’adin na su ya kare a matsayin albashi da alawus.
Ahmad Lawan
Samu kari