Gwamnan Jihar Katsina
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikƙo Umaru Radda ya samu lambara yabo ta gwamna mafi aiki a shekarar 2025, an yaba masa bisa yadda yake kawo ci gaba.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Katsina ta yi karin bayani kan 'ganawa' da aka yi da 'yan bindiga da zummar wanzar da zaman lafiya a jihar.
Wasu ƴan bindiga sun kai farmaki kauyen Marmara da ke ƙaramar hukumar Malumfashi a jihar Katsina, sun halaka dakarun CWC guda hudu da manoma masu yawa.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Katsina ta bayyana nasarorin da ta samu a watan Mayu, 2025, ta kama masu aikata laifuƙa 175 tare da ceto waɗanda aka sace.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya bayyana cewa shugabanci abu ne mai natukar wahala kuma amana ce ta gudanar da dukiyar taakawa.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin kwanton bauna kan jami'an rundunar tsaron jihar Katsina. Sun kashe wasu daga cikinsu har lahira.
'Yan majalisar dokokin jihar Katsina sun cimma matsaya kan tazarcen Gwamna Dikko Umaru Radda a zaben 2027. Sun amince ya yi wa'adi na biyu a mulki.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta dauki matakai kan matsalar 'yan bindiga da ta dade tana ci wa jihar tuwo a kwarya.
Rahotanni sun nuna cewa ƴan sanda sun kama wata matashiya yar sheksra 20, Fatima Abdulkadir bisa zargin hannu a mutuwar mutum 3 bayan sun ci abinci.
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari