Tsadar Mai
Na Allah ba sa karewa yayin da wasu masu gidajen mai su ka rage farashin mai zuwa Naira 430 ga masu babura da adaidaita sahu a jihar Borno don ragewa jama'a radadi.
Rahotanni sun tabbatar da cewa an dawo da tallafi yayin da Shugaba Tinubu ya biya Naira biliyan 169.4 don tsayar da farashin lita kan Naira 620 kacal.
Dillalan iskar gas a Najeriya sun yi hasashen cewa idan har Shugaba Tinubu bai saka baki ba to lallai za a samu karin farashin iskar gas na girki zuwa watan Disamba.
Wata kwamishinar harkokin mata a jihar Ondo, Olubunmi Osadahun ta gamu da fushin wani matashi kan zargin nuna wariya na rabon kayan tallafi don rage radadi.
Dillalan man fetur a Najeriya sun bayyana cewa akwai alamun farashin man fetur zai karu saboda faduwar darajar Naira a kasuwanni da kuma tashin farashin danyen mai.
A cewar rahoton ƙididdiga na hukumar ƙididdiga ta ƙasa ta fitar, jihohin Kogi, Legas da Rivers su ne jihohin da suka fi ko ina tsadar rayuwa a Najeriya.
Kamfanin mai na NNPC ya bayyana irin ribar da ya samu a cikin watanni uku na shekarar 2023, ya ce ya samu ribar Naira biliyan 18.4 wanda bai taba samu ba.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya bayyana cewa kudin da su ka ware Naira miliyan 854 na auren zaurawa shi zai zama kamar tallafin rage radadi a jihar.
Yayin da ake tunanin farashin siminti na iya saukowa, Fasto Elijah Ayodele ya bayyana cewa hakan ba zai taba faruwa ba kamar yadda mutane ke zato.
Tsadar Mai
Samu kari