Wahalar man fetur a Najeriya
ungiyar Masu Sufurin Man Fetur (ADITOP) da Kungiyar Dillalan Man Fetur ta Najeriya (IPMAN) sun rattaba hannu kan wata yarjejeniya domin tabbatar da samar da mai
Yayin da Azumin watan Ramadana ke karatowa, wasu kasawanni da dama na ci gaba da kara farashin kayayyaki. Ba a bar kamfanin yada shirye-shirye na GOTV da DSTV b
Shugaba Muhammadu Buhari ya bawa yan Najeriya hakuri bisa daukewar wutar lantarki a kasa baki daya da kuma karancin man fetur da ya jefa yan kasar cikin wahalha
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta bayyana cewa Najeriya a 2021 ta samu sama da Naira tiriliyan 14.4 na kudin danyen mai daga kasashe daban-daban na duniya.
Jihar Legas - An gurfanar da Ms. Ogbulu Chindinma Pearl, a kotun laifuka na musamman dake unguwar Oshodi a jihar Legas kan laifin raba man fetur a taron biki.
Ministar kudi da kasafin kudi, Zainab Ahmed, ya bayyana cewa Gwamnatin tarayya ta cire tallafin wutan lantarki gaba daya a boye, kuma tana shirin cire na mai.
Yayin da Najeriya ke ci gaba da fuskantar tsadar man fetur, ministan Buhari ya fito ya yi bayani, ya ce a yanzu haka Najeriya na man da zai ishi kowa na tsawon
Yayinda yan Najeriya ke fama da matsanancin wahalar man fetur, an yi rabon jarkokin mai matsayin kyautar halartar biki a jihar Legas. A hotunan da bidiyon da wa
Abuja - Kamfanin man Najeriya NNPC ta yi kira ga yan Najeriya su daina tada hankulansu suna ajiyan man fetur saboda akwai isasshen mai a ajiye da za'a fitar.
Wahalar man fetur a Najeriya
Samu kari