Fittaciyar Jarumar Kannywood
Jarumar Kannywood ta shirya kasaitacciya liyafar shagalin bikin suna, bayan diyar ta da ta aurar a shekarar da ta gabata ta sunkuta mata jika wacce aka yi mata.
A yau Litinin wata kotu a jahar Kano ta yanke wa tsohuwar jarumar Kannywood, Sadiya Haruna, hukuncin zaman gidan waƙafi na tsawon watanni 6 babu zabin tara.
Soyayya na kara karfi a tsakanin jaruman Kannywood, Shu’aibu Ahmed Abbas wanda aka fi sani da Lilin Baba da Ummi Rahab. Jarumin ya ce ya kusa yin wuff da ita.
Jaruma, Sayyada Sadiya Haruna, ta saki wani bidiy inda ta koka kan wasu 'yan daba a birnin Kano sun yi yunkurin watsa mata acid a fuska a ranar 28 ga Janairu.
Shaharariyar jarumar masana’antar Kannywood, Rahama Sadau ta saki sabon fim din ta mai dogon zango mai suna “Matar Aure”, Jarumar ‘yar asalin jihar Kaduna wacc
Tauraruwar shirin Labarina, Nafisa Abdullahi, ta sanar da ficewar ta daga shirin baki daya. A cewarta, kasuwancinta, makaranta ne suka sa ta bar shirin duka.
Tsohuwar matar fitaccen jarumin Kannywood, Adam A Zango, Amina Uba Hassan, ta dawo cigaba da yin fina-finai a masana'antar, Daily Trust ta rahoto. Amina, wacce
Daraktan shiri mai dogon zango da ake haskawa a tashar Arewa24, Salisu T. Balarabe, ya bayyana makasudin da yasa ba'a ga Salma ba a cikin Zango na shida (6)
Jarumar fim, Hauwan Ayawa wacce aka fi sani a matsayin Azeema a cikin shiri mai dogon zango na tashar Arewa24 wato 'Gidan Badamasi' ta magantu kan shahararta.
Fittaciyar Jarumar Kannywood
Samu kari