Femi Gbajabiamila
Muhammad Gudaji Kazaure ya fito da takardun da ke nuna inda CBN ya boye makudan kudi, sannan ya ce ba za ta yiwu a kawo tsarin da zai rage rike takardun kudi ba
Watakila CBN ya tsawaita wa’adinsa sai bayan watanni 6 ganin Sanatoci su na ganin zai fi kyau a bari sai zuwa Yunin 2023 sannan a daina karbar tsofaffin kudi.
Rt Hon. Femi Gbajabiamila ya zauna da shugaban kasa a kan zargin satar kudin da ke asusun CBN. Gbajabiamila ya yi wannan bayani ne ga manema labarai a Aso Villa
Ganin babu manyan asibitoci a kaf yankin Kudancin Jihar Katsina, ‘yan majalisa sun ce a fasa gina asibitin FMC a garin Daura, yankin da Shugaban kasa ya fito.
An zo da kudirin da zai jawo shugaban kasa ya gaza tsige shugaba a EFCC ba tare da sa hannun Sanatoci ba. Abin da ya rage shi ne a tattauna kudirin a kwamiti.
Femi Gbajabiamila, kakakin majalisar wakilan Najeriya yace duk mai shakku kan shekarun Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na APC ya tafi wurin mahaifiyarsa.
Za a binciki abin da ke faruwa a Nigeria Extractive Industries Transparency Initiative (NEITI), da Nigeria Upstream Petroleum Regulatory Commission (NUPRC).
Majalisar wakilai tace a soke wasu ma’aikatu a kasar nan, kuma ana zargin wasu ma’aikatun tarayya sun batar da N2tr ba tare da ‘yan majalisa sun samu labari ba.
Wasu ‘Yan Majalisa sun bukaci Shugaban kasa ya sauke Minista daga Kujerarta. Sadiya Umar Farouq ta tsokano fushin Majalisa ne a game da batun ambaliyar ruwa.
Femi Gbajabiamila
Samu kari