Femi Gbajabiamila
Kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila, ya yi martani ga rahotannin cewa an nada shi a matsayin shugaban ma'aikatan shugaban kasa Bola Ahmedi Tinubu.
Femi Fani-Kayode ya taya kakakin majalisar wakilai mai barin gado, Femi Gbajabiamila, murna kan zargin nada shi a matsayin shugaban ma’aikatan shugaba Tinubu.
Mukarrabin Femi Gbajabiamila ya fitar da mutane daga duhu a kan rade-radin ba Mai gidansa mukami, za a ji batun Bola Tinubu ya nada Gbaja a matsayin hadimi.
Tajuddeen Abbas ya kama hanyar darewa kujera, ‘Yan majalisar wakilai 200 na tare da shi, sun hada da wadanda ke kujera da wadanda suka ci zabe a karon farko
Sabani ya gibta tsakanin kakakin majalisar wakilai, Hon. Femi Gbajabiamila da mataimakinsa, Idris Wase yayin zaman majalisa na ranar Laraba, 24 ga watan Mayu.
Wa'adin Femi Gbajabiamila da 'yan majalisa ta tara ya na shirin zuwa karshe a Majalisa. Mun kawo maku kudirori da ayyuka 7 da za a rika tuna Majalisa da ita.
Honarabul Abbas Tajudden da Honarabul Benjamin Kalu sun dira a sakatariyar jam’iyyar APC da ke Abuja da wasu ‘yan majalisa 30 don taro da shugaban jam’iyyar.
Gwamnan Ribas mai barin-gado yana goyon bayan Kingsley Chinda ya samu kujerar shugaban marasa rinjaye, hakan zai hada shi fada da Atiku Abubakar da mutanensa.
Wasu ‘Yan APC za su yi wa takarar Hon. Tajudeen Abbas taron dangi. A cikinsu akwai Hon. Ahmed Wase; Hon. Yusuf Gagdi; Hon. Muktar Aliyu Betara da Hon. Sada Soli
Femi Gbajabiamila
Samu kari