Femi Gbajabiamila
Yayin da Femi Gbajabiamila ya jagoranci majalisar wakilai, Ahmad Lawan ne a majalisar dattawa. An kawo jerin 'Yan majalisar da suka yi fice a majalisa ta 9.
Hon. Mukhtar Aliyu Betara yana samun karbuwa tsakanin wadanda za su je majalisa da masu-ci. Akwai masu ganin tsayawa takarar Betara za ta bata lissafin APC.
Da alamu Idan ‘yan APC ba su hada-kan su ba, sauran ‘yan adawa za su iya kawo masu matsala a zaben bana. PDP, LP da NNPP su na neman karbe shugabancin majalisa
Wasu ‘Ya ‘yan APC sun hada-kai da 'yan adawa wajen kafa wata kungiya a Majalisar tarayya. ‘Yan adawan su nuna za su kyale shugaban majalisa ya fito daga APC.
Alhassan Ado Doguwa zai yi takarar shugabancin majalisar wakilan tarayya duk da ana zarginsa da kisa. Doguwa ya karyata zargin, ya kuma kalubalanci a kawo hujja
Za a ji zababbun ‘Yan Majalisa sun bayyana wanda su ke so ya shugabance su a Majalisa ta 10. Ismail Haruna Dabo ya ce Hon. Muktar Aliyu Betara ne zabinsu a 2023
Hon. Mukhtar Aliyu Betara yana cikin ‘Yan majalisar APC da ke hangen kujerar Rt. Hon. Femi Gbajabiamila, zai gwabza da Ahmed Wase, da Aminu Sani Jaji da wasunsu
Gwamnoni da suka yi mulki su na harin kujerar shugaban majalisar dattawa. Wannan karo har da sababbin shiga majalisar kasar ake neman yin takarar shugabanci.
Ganin su na da ‘yan majalisa har 182, ‘Yan adawa sun ce rinjaye yana hannunsa a 2023. ‘Yan majalisa sun ja daga wajen yaki da Jam’iyyar APC a zaben na bana.
Femi Gbajabiamila
Samu kari