Femi Gbajabiamila
Shugaban ma'aikatan Gwamnatin Tarayya, Femi Gbajabiamila ya yi martani kan jita-jitar cewa an ware biliyan 21 don gyaran gidansa da ke Abuja inda ya ce karya ce.
Shugaba Bola Tinubu ya magantu kan zargin da ake yi wa shugaban ma'aikatan Gwamnatin Tarayya, Femi Gbajabiamila na cin hanci da rashawa a ba da mukamai.
Manyan na hannun damar Bola Tinubu, Femi Gbajabiamila da Mallam Nuhu Ribadu sun gana da lauyan Atiku Abubakar, Chris Uche a ranar Alhamis, 26 ga watan Oktoba.
An tabbatar da ‘Yan majalisar wakilan tarayya da Sanatoci da ke ofis za samu sababbin motocin Toyota Landcruiser da Prado na kusan Naira biliyan 50.
Allah Ya Gafartama Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Kananan Hukumomin ISA/SABON-BIRNI Hon. Abdulkadir Jelani Danbuga. Allah yayi Masa Rahama Ameen.
Rigima ta kaure bayan Majalisar dattawa ta tantance wadanda za su zama shugabanni a hukumar Neja-Delta, Majalisar wakilai ta ce ba za ta sabu ba tun da an saba doka.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu zai cilla birnin New York da ke Amurka a ranar Lahadi 17 ga watan Satumba inda zai yi jawabi ga shugabannin duniya.
A zaben shugaban majalisar wakilan tarayya da aka yi, Tajudeen Abbas, PhD ya samu galaba a kan Idris Wase da Aminu Sani Jaji, amma ba a banza aka yi haka ba.
Femi Gbajabiamila ya sanar da ma’aikatar man fetur cewa an kai maganar binciken NUPRC zuwa ofishin AGF, an hana kwamiti yin binciken kudi a hukumar ta fetur.
Femi Gbajabiamila
Samu kari