Nade-naden gwamnati
Sanata Ned Nwoko ya zargi babban bankin Najeriya (CBN) da yin rufa-rufa wajen korar da ya yi wa ma’aikata 317 a kwanakin baya. Ya nemi majalisa ta gudanar da bincike
Gwamnatin Kano ta dakatar da shugaban gidan talabijin na Abubakar Rimi (ARTV), Mustapha Indabawa sabod zargin rashawa. ta maye gurbinsa da Hajiya Hauwa Ibrahim.
Majalisar dokokin jihar Benue ta rusa dokar da aka kafa a 2023 da ta ba jihar umarnin biyan fansho da daukar dawainiyar tsofaffin gwamnoni har su mutu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya shirya korar wasu daga cikin ministocinsa. Shugaban kasar zai sallami ministocin da ba su yin abin kirki a ofis.
Osita Chidoka ya soki gwamnatin Najeriya a kan maido alaka da kamfanin Emirates. Ministan jirage ya hada jigon PDP da Atiku ya yi masu kifa daya kwala a dandalin X.
Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq ya sallami dukkan shugabannin ƙananan hukumomi 16 a jihar yayin da ake shirin gudanar da zabe a watan Satumba.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya naɗa waɗanda za su jagoranci hukumomin NOSDRA da OORBDA, ya buƙaci su yi riko da gaskiya a ayyukan su.
Shugaba Bola Tinubu ya ba ministocinsa sabon umarni kan nunawa yan Najeriya abin da suka tsinana yayin da gwamnati ke cika shekara daya a kan mulki.
Shugaban Bola Tinubu ya maye gurbin yaron Nyesom Wike, Chukwuemeka Woke da Dakta Adedeji Ashiru a matsayin daraktan hukumar Ogun-Osun River Basin.
Nade-naden gwamnati
Samu kari