Nade-naden gwamnati
A yau ake jin Salihu Mohammed Lukman ya aika budaddiyar wasika zuwa ga shugaba Bola Ahmed Tinubu.Lukman ya jero abubuwan da yake gani kura-kurai ne aka soma.
Osita Okechukwu ya na ganin kuskure ne Bola Tinubu ya bar Nasir El-Rufai ya tafi a banza, ya ce ana bukatar mutum na dabam irinsa ya shawo kan matsalar lantarki
George Akume wanda ya shiga ofis a watan Yuni, ya samar da kwamiti na musamman da zai taimaka a nemo wadanda za a ba mukaman da ake da su a gwamnatin tarayya.
Za a ji jerin abubuwan da su ka jawowa Nasir El-Rufai matsala wajen zama Ministan Bola Tinubu, hakan ya shafi Sanata Abubakar Sani Danladi da Stella Okotete.
Tun daga Nasir El-Rufai zuwa Festus Keyamo, rahotonmu ya kawo jeringiyar ‘yan siyasa ko kwararrun a fannoninsu da su ga ta kan su da su ka tsaya gaban Sanatoci.
Za a ji cewa Mataimakin shugaban majalisar wakilai a Najeriya, Hon. Ben Kalu ya roki shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kara yawan kujerun Ministocin kudu maso gabas
Watakila Nasir El-Rufai ba zai shiga cikin ministocin da Bola Tinubu zai yi aiki da su ba, ya fadawa shugaban kasa bai sha’awar kujera, abin ya fita daga ran sa
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya bayyana a wani tsohon bidiyo cewa zai goyi bayan gwamnatin shugaba Bola Tinubu a matsayin mashawarci daga waje.
An samu rikici tsakanin 'yan jam'iyyar APC da PDP na Majalisar Dokokin jihar Kwara kan batun tantance kwamishinonin jihar. PDP ta yi zargin cewa har yanzu.
Nade-naden gwamnati
Samu kari