
Labaran Kwallo







Fitaccen dan kwallon kafan Portugal ba zai buga wasan farko da aka tsara ba a kasar Saudiyya saboda kakaba masa haramci da aka yi a kwanakin baya; a United.

Babu ‘dan wasan da zai karbi albashin tsohon tauraron Real Madrid da Manchester zai samu a Saudi. Amma dukiyar Faiq Bolkiah ta nunka na Cristiano Ronaldo sau 15

A wani mataki mai daukar hankali, an samu mutane da suka kai miliyan shida a cikin kankanin lokaci bayan shigowa Ronaldo kulob din kwallon kafa ta Saudiyya.

Yar uwar marigayi Pele, Maria Lucia do Nascimento, ta ce mahaifiyarsu wacce ta haura shekaru 100 bata ma san shahararren dan kwallon ya riga mu gidan gaskiya ba

Shahararren ‘dan kwallon kafa da aka taba yi a duniya, ‘Dan kasar Brazil, Pele, ya rasu yana da shekaru 82 a duniya. Iyalansa ne suka sanar a yammacin Alhamis.

Babban bankin kasar Argentina na duba yiwuwar saka fuskar Lionel Messi a takardar kudi ta Peso 1,000 biyo bayan nasarar da tawagar kasar ta yi a Qatar a 2022
Labaran Kwallo
Samu kari