Yan bindiga
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar III ya bukaci a cigaba da addu'a a kan rashin tsaron Najeriya. Ya yi magana kan yakin Iran da Isra'ila.
Rahotanni sun nuna cewa an harbe babban dan bindiga Mai Jakka da ya shahara da fitowa a TikTok yana zagin gwamnati da yi wa 'yan Najeriya barazana.
Rundunar sojin saman Najeriya ta tabbatar da kai farmaki kan wasu gungun ƴan bindiga a jihar Neja tare da kashe da dama daga cikinsu tsakanin 24 zuwa 26 ga Yuni.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta yi martani kan rahotannin da ke cewa 'yan bindiga sun kwace iko a karamar hukumar Kankara. Ta ce sam ba gaskiya ba ne.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Bauchi. 'Yan bindigan sun yi awon gaba da wani basarake a yayin harin.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun hallaka mutane a wasu hare-hare da suka kai a jihar Sokoto. 'Yan bindigan sun kai hare-haren a wasu kauyuka.
Wasu rahotanni da muke samu sun tabbatarda cewa yan bindiga karkashin jagorancin dan ta'adda, Babaro sun kwace ikon ƙaramar hukumar Kankara a Katsina.
Rundunar yan sanda ta tabbatar da cewa wasu 'yan bindiga sun kashe shugaban PDP na mazabar Lade da dansa da wani mutumi a kauyen Mari, jihar Kwara.
Sojojin Najeriya 20 ne suka bakunci lahira yayin da 'yan bindiga suka farmaki sansanin su da ke Kwanan Dutse, karamar hukumar Mariga, jihar Neja a ranar Asabar.
Yan bindiga
Samu kari