Yan bindiga
Ana zargin yan ta'addan Lakurawa sun hallaka wata mata mai suna Mai-Kudi Danginjo da aka ce ta kai shakaru 45 a jihar Sokoto kan zargin maita da ake yi mata.
Gwamnatin tarayya ta karyata ikirarin kisan kiyashi a Najeriya, ta ce ’yan ta’adda suna kai hari ga Musulmi da Kiristoci ba tare da bambancin addini ba.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai wani harin ta'addanci a jihar Kwara. 'Yan bindigan sun hallaka jami'an tsaro na 'yan sa-kai da mafarauta a mummunan harin.
'Yan bindiga sun kai farmaki a garin Dabai da ke karamar hukumar Danja a jihar Katsina. 'Yan bindigan sun fuskanci tirjiya daga wajen jami'an tsaro da 'yan sa-kai.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta samu nasarar cafke wasu mutane da ke hada baki da 'yan bindiga. An cafke mutanen ne suna kokarin kai man fetur ga miyagu.
Rundunar yan sanda reshen Zamfara ta ce yan bindiga sun fara daukar salom kai hari masallaci ne saboda su ja hankalin jama'a bayan ganin abin da ya faru a Katsina.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun kai farmaki kan masu ibada a masallaci ana cikin sa'lar asubah, sun kashe mutane biyar, wasu da dama sun jikkata a jihar Zamfara.
A labarin nan, za a ji cewa mazauna wasu garuruwa a jihar Sakkwato sun bayyana yadda kullum su ke barin gidajensu domin neman wurin kwana a cikin gari.
A labarin nan, za a ji cewa fitaccen lauya mai kare hakkin dan adam, Barista Bulama Bukarti ya shaidawa Legit yadda sulhu da yan ta'adda ya nuna gazawar gwamnati.
Yan bindiga
Samu kari