Yan bindiga
Rundunar sojin Najeriya ta 'Operation Safe Haven' ta yi nasarar cafke wasu mutane da dama kan zargin hannu a harin karamar hukumar Mangu da ke jihar Plateau.
Wani DPO na ‘yan sanda ya ki amincewa da karbar cin hancin naira miliyan daya da wani dan bindiga ya ba shi bayan an kama shi a wani otal da ke garin Kaduna.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya yi umurnin da aka kafa rundunar yan banga don magance matsalar rashin tsaron da ta addabi birnin.
Gawurtaccen mai garkuwa da mutane a birnin tarayya Abuja, ya musanta ƙaifin da yan sanda suke tuhumarsa da shi. Ya ce shi dan fanshi da makami ne.
Al'ummar da ke zaune a karamar hukumar Mangu da ke jihar Filato sun zargi jami'an tsaron jihar na 'Operation Rainbow' da aikata laifukan kisan kai da kona gidaje.
Wasu miyagun yan bindiga dauke da makamai sun kai wani sabon hari a jihar Benue. Yan bindigan a yayin farmakin na su sun salwantar da rayuka tare da tafka barna.
Jami'an tsaro sun yi nasarar cafke gasurkumin shugaban yan bindiga wanda ya dade yana kakabawa al'ummar kauyukan da ke Tsafe, jihar Zamfara haraji.
Kungiyoyin 'yan ta'adda na ISWAP da na Boko Haram sun yi wani kazamin fada a tsakaninsu, wanda ya yi silar mutuwar mutane da dama a Tafkin Chadi.
Ministan sadarwa ya ballo ruwa tun da ya tona asirin masu hannu wajen hakar ma’adanai ta bayan fage, ya ce akwai manya da kanana da ke da hannu wajen rusa kasa.
Yan bindiga
Samu kari