Yan bindiga
An bayyana shekarun wadanda 'yan bindiga suka kashe a jihar Carlifonia bayan kai wani hari a Amurka. Mutane uku da suka mutu yara ne 11 sun jikkata.
Sojojin Operation MESA sun ceto mutum bakwai bayan harin ’yan bindiga a Tsanyawa, jihar Kano, yayin da ake zargin miyagun sun tsere zuwa wani gari a Katsina.
'Yan bindiga dauke da makamai sun yi awon gaba da wasu mutane a jihar Sokoto. 'Yan bindigan sun yi garkuwa da amarya da sauran 'yan biki yayin wani hari.
Gwamnatin jihar Kogi ta nuna takaicinta kan harin da 'yan bindiga suka kai a wata coci. Ta sha alwashin cewa za ta ceto mutanen da 'yan bindigan suka sace.
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari a sabon cocin da aka gina kwanakin nan a garin Ejiba, da ke karamar hukumar Yagba West, inda mazauna suka shiga firgici.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya nuna takaicinsa kan harin 'yan bindiga a Kano. Ya bukaci jami'an tsaro su tashi tsaye.
'Yan bindigar da suka sace babban basarake a jihar Kogi, Oba Kamilu Salami sun kira iyalinsa da safe, suna neman N150m kudin fansa kafin su sake shi.
'Yan bindiva dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Kano. Tsagerun aun yi kisa tare da sace wasu mutanen da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya nuna damuwa kan matsalolin rashin tsaro a Arewacin Najeriya. Ya ce lissafo abubuwan da ke rura wutar matsalar.
Yan bindiga
Samu kari