Yan bindiga
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai hari ta'addanci a karamar hukumar Sabon Birni ta jihar Sokoto. Sun kashe mutane tare da raunata bayin Allah.
Dan ta'adda, Bello Turji ya fitar da barazana ga mutanen da ke zaune a kauyukan Katsina, lamarin da ya tilasta wa jama'ar kauyukan gudun hijira zuwa Nijar.
Yan bindiga sun kashe yan sanda 2 tare da ƙona motar sintiri a Enugu; CP Giwa ya ba da umarnin cafke maharan dake da raunukan harsashi a jikinsu.
Gwamnatin jihar Kogi ta ce harin jami'an tsaro ya tilasta wa 'yan bindiga neman sulhu. Ta jaddada doka da za ta hana zama a daji da baya ta'addanci.
Gwamnatin jihar Sokoto ta fito ta yi martani kan rahotannin da aka yada cewa 'yan bindiga sun farmaki mutane da matsugunansu. Ta ce ba kamshin gaskiya a batun.
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umaru Bago, ya yi magana kan harin 'yan bindiga a Kasuwan Daji. Ya bayyana dalilin da ya sa suka kai mummunan harin.
An kashe fitaccen malamin addinin Musulunci, Alaramma Malam Bello a Birnin Gwari yayin tattara itacen girki, Al'amarin ya girgiza al'umma a Kaduna.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya yi tsokaci kan matsalar rashin tsaron da ake fama da ita. Ya ce kasashen waje ba za su iya magance matsalar ba.
Waau miyagun 'yan bindiga sun kai farmaki kasuwar Daji da ke yankin karamar hukumar Kauran Namoda a jihar Zamfara, sun yi awon gaba da shanu fiye da 500.
Yan bindiga
Samu kari