Yan bindiga
Ƙungiyar ta bukaci Tinubu ya kori Badaru daga ministan tsaro saboda kara tabarbarewar tsaro a kasar nan. Ta soki naɗinsa, tana mai cewa kwata kwata bai cancanta ba.
Bayan yada bidiyon jirgi da ake zargin yana sauke makamai ga yan bindiga, rundunar 'yan sanda ta musanta rade-radin kai kayan abinci ga 'yan ta'adda a jihar Kogi.
Yan bindiga dauke da makamai sun kai hari kasuwa a karamar hukumar Wase ta jihar Filato. Sun sace yan kasuwa da kayan abinci da maganai a shaguna.
'Yan bindiga sun kashe bakwai a Benue (Gwer ta Yamma da Buruku). An takaita zirga-zirga a Gwer ta Yamma yayin da wawan wadanda aka kashe a jihar ya kai 166.
Yayin da yan bindiga ke cin karensu ba babbaka a Delta, wasu mazauna jihar sun zargi sarakuna da ‘yan sa-kai da hada kai da makiyaya masu garkuwa da mutane.
Ma’aikata biyu na hukumar ilimi sun mutu sakamakon fashewar bam a hanyar Damboa–Maiduguri. Lamarin ya faru ne a jihar Borno, inda hare-haren IED ke ƙaruwa.
Ana ci gaba da kira ga Shugaba Bola Tinubu da ya sauke ministan tsaro Mohammed Badaru Abubakar bisa zarge-zargen tabarbarewar tsaro, nuna kabilanci da sauransu.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a wata makarantar sakandire da ke Zamfara. Sun hallaka wani tsohon malami tare da sace iyalansa.
Yan bindiga sun sake kai muggan hare-hare a wasu yankunan Sokoto inda aka yi ajalin mutane wanda ake zargin yaran Bello Turji da daukar nauyin harin.
Yan bindiga
Samu kari