Jihar Enugu
Farfesa Anezionwu Okoro ya riga mu gidan gaskiya a jihar Enugu ya na da shekaru 94 a duniya, marigayin ya rasu a jiya Asabar 20 ga watan Janairu a Enugu.
Miyagun yan bindigan da suka sace basaraken kauyen Nkalagu Obukpa, sun sako shi bayan sun karbi makudan kudaden fansa da kayan abinci a hannun iyalansa.
An shawarci 'yan Najeriya da su fara tanadin abinci da rage kashe kudi yayin da ake shirin shiga shekarar 2024 wacce ka iya zuwa da matsin rayuwa.
Gwamna Peter Mbah na jihar Enugu ya yabawa kotun koli bisa hukuncin da ta yanke wanda ya tabbatar masa da nasara a zaben gwamna na 18 ga watan Maris, 2023.
Kotun koli ta kawo karshen taƙadda kan nasarar Gwamna Peter Mbah na jam'iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Enugu da aka yi ranar 18 ga watan Maris, 2023.
Fitaccen jarumin fina-finan Nollywood ya sake shiga dakin tiyata don sake gutsure wani bangare na kafarsa wacce aka yanke a watan da ta gabata a asibiti.
Yan sanda sun kama Somadina Orji mai shekaru 25 kan zargin kashe mahaifiyarsa, Misis Charity, da kanwarsa Miss Ukamaka, sannan ya binne su a karamin rami a gidansu.
Kotun Daukaka Kara ta kori wasu gwamnoni tun bayan fara sauraron kararrakin zabe yayin da ta kuma tabbatar da nasarar wasu, ga jerin wadanda suka yi nasara.
Mambobin Majalisar Dattawa a yau sun caccaki shugaban Majalisar, Godswill Akpabio kan kakaba mu su shugabannin marasa rinjaye bayan zaban Abba Moro daga PDP.
Jihar Enugu
Samu kari