EFCC
Babbar Kotun shari'a mai zama a Abuja ta amince da buƙatar tsohon gwamnan babbam bankin Najeriya, Godwin Emefiele, ya bada umarnin a sake shi babu sharaɗi.
Daliban jami'ar Obafemi Awolowo sun gudanar da zanga-zanga a ofishin hukumar INEC da ke Ibadan kan kama daliban jami'ar bisa zarginsu da aikata laifukan damfara
A ranar Laraba, 1 ga watan Nuwamba, hukumar yaki da cin hanci da rashawa, EFCC, ta sanar da haramta ayyukan dare a Najeriya. Dele Oyewale ne ya bayyana hakan.
Hukumar EFCC ta samu nasarar cafke dalibai 69 bisa zargin aikata laifukan damfara ta intanet inda ta kwace motoci, wayoyi 190 da kuma kwamfutoci 40.
Hukumar EFCC ta kai samame dakunan kwanan dalban jami'ar Obafemi Awolowo da ke Ile-Ife a jihar Osun inda ta kame dalibai fiye da 70 a daren jiya Talata.
Dauda Lawal Dare ya ce gwamnatin da ta shude ta Bello Matawalle ta saci kudi ta hanyar biya kusan duka kudin kwangilar a lokacin da ba a kai ga fara ayyukan ba.
Hukumar yaƙi da cin hanci da yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa (EFCC) ta fara gudanar da bincike kan tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Emefiele.
Hukumar EFCC ta damke tsohon gwamnan CBN, Godwin Emefiele kan zargin badakalar makudan kudade, wannan na zuwa ne awanni kadan bayan DSS ta sake shi.
Rundunar tsaron farin kaya (DSS) ta saki tsohon shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa, Abdulrasheed Bawa a daren ranar Laraba, 25 ga watan Oktoba.
EFCC
Samu kari