EFCC
Tsohon gwamnan CBN ya yi galaba a kan hukumar EFCC da aka je kotu. EFCC mai yaki da rashin gaskiya ba ta ji dadin gaskiyar da kotun tarayya ta ba Godwin Emefiele ba.
Ministan harkokin gida, Olubunmi Tunji-Ojo bai so a alakanta shi da Betta Edu wanda Bola Tinubu ya dakatar daga aiki, a cewarsa ba a ba shi kwangilar gwamnati ba.
Hukumar EFCC za ta yi wa Betta Edu tambayoyi a lokacin da ba a gama binciken Sadiya Umar-Farouk ba bayan tsohuwar ministar jin-kai ta ce ba ta da cikakken lafiya.
Dakatacciyar Ministar Tinubu, Dakta Betta Edu ta gamu da cikas bayan an hana ta ganin Shugaba Tinubu a fadar Aso Rock a yau Litinin a birnin Abuja.
Binciken yadda CBN ya rabawa kamfanoni Daloli ne ya kai EFCC kamfanin Dangote. Wani jawabi da hukumar ta fitar ya fayyace abin da ya faru a makon jiya.
Daga cikin manyan kudaden da hukumar EFCC za ta kashe a 2024 akwai naira biliyan 1,055,633 na tafiye-tafiye, da naira miliyan 413 na sayen motoci.
A karshe dai tsohuwar ministar harkokin jin kai, Sadiya Umar-Farouq, ta mika kanta domin bincike a hedikwatar hukumar EFCC da ke Abuja kan karkatar da wasu kudi.
A wani jawabi na musamman, dalilin zuwan EFCC kamfanin Aliko Dangote domin yin bincike ya fito. Kamfanin ya ce babu laifin fari ko baki da ya aikata da CBN.
An bankado wata badakala bayan binciken Jim Obazee a CBN. Hukumar EFCC tana binciken kamfanoni 85, Dangote sun musanya zargin badakala lokacin Godwin Emefiele.
EFCC
Samu kari