Jihar Edo
Babban hafsan tsaron kasa, Janar Christopher Gwabin Musa ya aika da sakon gargadi ga masu shirin tayar da zaune tsaye a zaben gwamnan jihar Edo da ke tafe.
A labarin nan, za ku ji cewa a ranar Asabar mai zuwa ne mazauna jihar Edo za su nufi rumfunan zabe domin sake zabar gwamna bayan Godwin Obaseki ya cinye wa'adinsa.
A wannan labarin, za ku ji cewa ana saura kwanaki uku gabanin zaben gwamna a Edo, gwamnan jihar, Godwin Obaseki ya raba tallafi ga mata 'yan kasuwa.
Rundunar sojin saman Najeriya (NAF) ta fara jigilar kayayyakin zaben gwamnan jihar Edo daga Abuja. Rundunar ta ce hakan zai ba INEC damar yin shiri da wuri.
Atiku Abubakar ya yi kira kan zaben PDP a zaben gwamnaa jihar Edo a ranar Asabar. Atiku ya ce APC ta jefa yan Najeriya cikin yunwa da wahalar rayuwa a Najeriya.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya gargadi ma'aikatan jihar kan yin kuskuren zabar jam'iyyar APC a zaben gwamnan jihar da ke tafe. Ya bukaci su zabi APC.
Yayin da zaben gwamna na 2024 a jihar Edo ke kara gabatowa, jam’iyyar PDP ta tsayar da Asue Ighodalo a matsayin dan takararta domin karawa da wasu.
Asue Ighodalo ya ce Edo PDP za ta rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a lokacin da gwamnatin tarayya da ‘yan sanda suka saki 'yan jam’iyyar da aka tsare.
Tsohon Ministan shari'a a mulkin Olusegun Obasanjo mai suna Kanu Agabi ya shawarci yan siyasa kan magudin zabe inda ya ce ka da su yi tsammanin taimakon Ubangiji.
Jihar Edo
Samu kari