Jihar Ebonyi
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya roƙi al'ummar mazaɓun da za a yi zaben cike gurbi su nuan wa APC cewa sun gaji da ita a jihohi 9.m~
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta hana dan takarar sanatan PDP tsayawaa zaben cike gurbi da za a yi a ranar Asabar 3 ga watan Faburairu a fadin kasar.
Miyagun yan bindiga sun halaka jami'a mace ɗaya, sun jikkata wani yayin da suka kai hari ofishin rundunar yan banga a jihar Ebonyi da ke Kudu maso Gabas.
Gwamna Francis Nwifuru ya godewa shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, bisa tabbatar da adalci a ɓangaren shari'a na ƙasar nan, ya ɗaukarwa al'umma alƙawari.
Kotun Koli ta raba gardama kan shari'ar zaben gwamnan jihar Ebonyi inda ta tabbatar da nasarar Francis Nwifuru na jami'yyar APC tare da korar karar PDP.
Kotun Koli da ke zamanta a birnin Tarayya Abuja ta tanadi hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru da Chukwuma Odii na PDP.
Kotun Koli ta shirya raba gardama kan shari'ar zaben gwamnonin jihohin Benue da Ebonyi a yau Litinin 8 ga watan Janairu a babban birnin Tarayya, Abuja.
Farfesa Anthony Okorie Ani ya lashe zaben fidda gwani da aka gudanar don maye gurbin Sanata Dave Umahi a mazabar Ebonyi ta Kudu a Majalisar Dattawa.
Tsohon gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi ya ajiye kujerar sanata don karbar ta Minista, kaninsa da ke neman kujerar ya janye daga takarar saboda wasu dalilai.
Jihar Ebonyi
Samu kari