Hukumar DSS
Tsohon daraktan hukumar DSS, Mike Ejiofor ya yi martani kan zanga-zanga a lokacin mulkin Goodluck Jonathan da kuma wanda za a yi yanzu kan halin kunci.
Jami'an hukumar DSS sun kai samame babbar kasuwar jihar Katsina inda suka kwato buhuna 2,000 na shinkafar tallafi da Shugaba Bola Tinubu ya tura jihar a ba talakawa.
Hukumar 'yan sandan farin kaya (DSS) ta bayyana cewa ta gano mutanen da ke daukar nauyin zanga-zangar da za a gudanar a fadin kasar nan. Ta yi gargadi.
Rahotanni sun tabbatar da cewa Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) a jihar Kano ta yi nasarar cafke wanda ake zargi da sace mahaifiyar Dauda Kahutu Rarara a Katsina.
Jami'an hukumar ƴan sandan farin kaya DSS sun kai samame gidan wani ɗan adaidaita da ake kyautata zaton yana da alaƙa da ƴan ta'adda a Minna, jihar Neja.
Hukumar 'yan sandan farin kaya (DSS) ta bukaci al'ummar musulmi da su yi taka tsantsan yayin gudanar da ibadah da bukukuwan babbar Sallah da ke tafe.
Rundunar 'yan sandan Najeriya hadin gwiwa da mafarauta daga hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) sun fatattaki wasu sansanin 'yan ta'adda da su ka addabi Abuja.
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya gana da ƙungiyar likitoci ta ƙasa (NMA) reshen jihar bayan sun tsunduma yajin aiki. Gwamnan ya nemi su da komawa bakin aiki.
Mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya faɗawa shugabannin tsaro cewa a soshiyal midiya kaɗai ake yaɗa umarnin kotun da ta ce kar a naɗa shi sarki.
Hukumar DSS
Samu kari