Jam'iyyar APC
Gwamna Yahaya Bello na jahar Kogi ya roku mambobin kwamitin zartarwa na APC a jiharsa su nuna masa goyon baya tun a gida domin samun nasara a babban zaben 2023.
Bangaren jam'iyyar APC a jihar Kano dake goyon bayan tsohon gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya ce zai ɗaukaka kara game da hukuncin Kotun ɗaukaka kara.
Jam'iyyar adawa ta PDP ta yi gargadi ga Buhari kan tafiyar da kujerar ministan man fetur, inda suka ce sam shugaban bai cancanci rike kujerar ba da shi da karam
Labarin dake shigo mana da duminsa daga kotun dauaka kara dake birnin tarayya Abuja shine kotun tayi watsi da shari'ar kotun da tayi watsi zaben tsagin Ganduje
Mataimakin Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ovie Omo-Agege, a ranar Laraba ya bayyana cewa ko jam'iyyar adawa ta PDP ta so, ko ta ki, sai APC..
Yayin da kowace jam'iyyar siyasa ke kokarin ƙara karfi da shirya wa zuwa babban zaben 2023, PDP ta yi babban kamu na jigogi da mambobin APC a jihar Bayelsa.
Gwamnonin jam'iyyar APC sun aike da sako ga gwamnan jihar Kaduna bisa cikarsa shekaru 62 a duniya. Sun bayyana irin yadda suke kaunar ayyukan da yake yiwa jiha.
Rahotanni sun bayyana cewa shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya soke zaman sa da gwamnonin APC, da aka shirya gudanarwa duk da dun fara hallara a Aso Villa.
Yayin da jita-jitar Atiku Abukakar ya gana da gwamnonin APC da wasu ƙusoshon jam'iyyar, tdohon mataimakin shugaban ƙasan ya fito ya faɗi abin da ya wakana.
Jam'iyyar APC
Samu kari