Delta
Gwamna Sheriff Oborevwori ya ce zai sallami dukkanin kwamishinonin da ba sa nuna ƙwazo a wajen aiki. Ya yi barazanar korarsu ne bayan ya koma APC.
Dan majalisar tarayya daga jihar Delta, Hon. Ngozi Okolie ya sauya sheka daga LP zuwa APC a jihar Delta, yana mai cewa jam'iyyar ba ta da shugabanci mai kyau.
Sanata Ede Dafinone mai wakiltar mazabar Delta ta Tsakiya yana fuskantar barazanar kiranye daga majalisar dattawa. Wata kungiya ta yi masa barazana.
Primate Ayodele ya hango rikice-rikicen da za su fada wa gwamnonin jihohi 6, inda ya bukace su da su guji siyasar rikici, su mayar da hankali kan jin daɗin jama'a.
Bayan shigar da korafi kan rigimar sarauta, babbar kotu a Delta ta yi watsi da karar da ke kalubalantar nadin Cif Oma Eyewuoma a matsayin Ologbotsere na masarautar
Yayin da yan bindiga ke cin karensu ba babbaka a Delta, wasu mazauna jihar sun zargi sarakuna da ‘yan sa-kai da hada kai da makiyaya masu garkuwa da mutane.
Jam'iyyar APC ta sake wargaza shirin jam'iyyun adawa inda tsohon gwamnan Delta, Dr. Emmanuel Uduaghan da ƴarsa wacce kwamishina ce suka warsar da PDP.
Tsohon gwamnan jihar Delta, Sanata Ifeanyi Arthur Okowa, ya fito ya kare kansa daga jita-jitar da ke cewa ya mayarwa gwamnatin Delta da Naira biliyan 500.
Shugaba Tinubu ya gana da Gwamna Sheriff a fadar Aso Villa 'yan kwanaki bayan komawarsa APC. Wannan ce haduwar Tinubu da gwamnan Deltan bayan barin PDP.
Delta
Samu kari