Delta
Rundunar sojin saman Najeriya ta fara bincike bayan sojoji da 'yan sanda sun casu da juna a jihar Delta. An raunata 'yan sanda yayin da suka ba hamata iska.
Sojoji sun dawo da injinan jirgi biyu a Borno; sun kashe 'yan ta'adda 75, sun cafke wasu 138. Janar Kangye ya bayyana nasarorin da sojoji suka samu a Neja Delta.
Bayan zargin bokaye a kisan ɗan Majalisa, Sarki Asagba na Asaba, Farfesa Epiphany Azinge, ya haramta ayyukan bokaye mata don dakile yawan laifuffuka.
Rikici ya barke tsakanin ’yan sanda da sojojin sama a Delta kan sakin wanda ake zargi da safarar miyagun kwayoyi. Ana binciken lamarin don shawo kan matsalar.
Rundunar 'yan sandan jihar Delta ta kama wata mahaifiya tare da wasu mata da suka sayar da jariri dan kwanaki 11. An cucu mahaifiyar inda ka ba ta N600,000.
Sanata Ned Nwoko wanda ya sauya sheƙa zuwa APC ya fara cika baki, ya gargaɗi gwamnan jiharsa ta Delta da ya yi zamansa a PDP kar ya yi gigin sauya sheƙa.
Shugaban APC na kasa Abdullahi Umar Ganduje ya ce sun shirya kwato jihar Delta daga hannun PDP a zabe mai zuwa. Ya fadi haka ne yayin karbar Sanata Nwoko
Sanatan Ned Nwoko, mai wakiltar mazaɓar jihar Delta ta Arewa ya canza sheƙa daga PDP zuwa jam'iyyar APC a hukumance a zauren Majalisar Dattawan Najeriya.
Tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Ovie Omo-Agege ya bayyana cewa gwamnan Delta da magabacinsa na son shigowa APC amma babu wurinsu.
Delta
Samu kari