Daura
An ruwaito yadda wani dattijo ya samu kyautar mota daga hannun tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari don rage radadin da ake ciki a kasar nan yanzu.
Shugaban kasar Najeriya Bola Ahmad Tinubu ya tura sakon murnar cika shekaru 81 a duniya ga tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Lahadin nan.
Wani saurayi mai tsabar kaunar Muhammadu Buhari ya ci burin ganin tsohon shugaban kasa wajen daurin aurensa. Hadimin Buhari ya yi masa abin da bai yi tunani ba.
Muhammadu Buhari a hirarsa ta farko tun bayan saukarsa daga karagar mulki kimanin watanni shida da suka gabata, ya ce baya kewar barin kujerar shugabanci.
Wata mummunar gobara wacce ta auku a fadar mai martaba sarkin Daura ta janyo asarar kayayyakin miliyoyin naira. Babu asarar rai a gobarar ta ranar Litinin.
Garba Shehu ya ce Buhari bai yi gudun hijira zuwa wata kasar waje ba. Ya bayyana cewa yanzu haka Buharin na mahaifarsa Daura cikin iyalansa sabanin jita-jita.
Tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bar Daura. Malam Garba Shehu ya nuna cewa a yanzu dai Muhammadu Buhari bai cika alkwarinsa na zama a garin Daura ba.
Bikin hawan sallah, wanda kuma ake kira da hawan sallah ko hawan daba, wani gangami ne na mahaya dawakai da sarakunan gargajiya kan gudanar a masarautunsu a.
Za a ji Shugaban kasa ya amince da kwangiloli domin gyara wutar lantarki a Daura. Gwamnatin tarayya ta yarda ayi ayyukan wuta a jihohin Katsina, Yobe da Ogun.
Daura
Samu kari