Dan Wasan Kwallon Kafa
Ɗaya daga cikin ‘yan wasan kwallon kafar Najeriya ta Super Eagles, Victor Osimhen mai shekaru 22 ya bayar da labarin yadda rayuwarsa ta canja cikin shekaru kada
Abokan wasan Ahmed Musa sun nuna masa soyayya bayan kyaftin din na Super Eagles ya cika shekaru 29 a duniya, sun yi masa wanka da kek shi kuma yana ta murmushi.
Fitaccen ɗan wasan kwallon kafa mai taka wa Manchester Unuted leda, Ronaldo, ya kafa sabon tarihi a ƙasar sa ta Portugal, wajen zura kwallo uku a wasa ɗaya
Thibaut Courtois ya yi kaca-kaca da FIFA da UEFA bayan gasar Nations league. ‘Dan wasan na kasar Belgium yace kungiyoyin kwallo sun fi damu wa da kudin-shiga.
Ahmed Musa wanda shine kyaftin din Super Eagles ya nuna karamcinsa ga wasu yan mata da suka hadu da shi cikin motarsa kirar G Wagon. Ya yi masu kyautar kudi.
Yayin da ake gab da kulle kasuwar cinikin yan kwallo a nahiyar Turai, PSG ta kasar Faransa ta yi watsi da makudan biliyoyin kuɗi da Real ta saka wa Mbappe.
Fitaccen dan wasan kwallon kafa na duniya, Lionel Messi, ya amince da kulla yarjejeniya da PSG a kan kwantaragin shekaru biyu da damat tsawaitawa zuwa uku.
Shahararren ɗan wasan kwallon kafa, Lionel Messi, ya ɓarke da kuka yayin da yake jawabin bankwana ga magoya bayan tsohuwar ƙungiyarsa Barcelona ranar Lahadi.
Ahmed Musa ya yarda da kulob din kasar Turkiya bayan ya bugawa kungiyar NPFL ta Kano Pillars wasa na tsawon watanni shida, inda ya ba da taimako a wasanni tara.
Dan Wasan Kwallon Kafa
Samu kari