Dan Wasan Kwallon Kafa
Kungiyar Al-Nassr tana neman Cristiano Ronaldo. N91,218,032,800 suna jiran Ronaldo a kungiyar, a halin yanzu bai da kulob din da zai rika buga kwallon kafa.
An yi wata hira da Cristiano Ronaldo wanda aka ji kungiyar Manchester United ba ta ji dadin hirar ba. Yanzu abin ya kai Ronaldo ya fara shirin komawa kasarsa.
Cristiano Ronaldo ya yi wata hira ta musamman wanda ake ganin ta fusata Manchester United da kocin kungiyar a halin yanzu, ya soki yadda ake gudanar da abubuwa.
Kasar Senegal ta yi yunkurin nemo malaman tsubbu domin yiwa Mane jinyar ciwon kafan da ya kamu dashi a wani wasan da ya bugawa Bayern Munich a cikin makon nan.
Za a ji labari Fitaccen Mawakin nan Haifaffen Atlanta a Kasar Amurka, Kanye West ya rasa dukiyar da ta kusa kai Naira Tiriliyan 1 a Najeriya saboda kalamansa.
Wadanda Suka sanshi ko suka karanta wani abu a kan shi, sun san irin albarkatacciyar rayuwar da yayi. An gano cewa ‘yan kwallo da sanannu a duniya na nuna mis..
‘Dan kwallon kungiyar Manchester United, Mason Greenwood zai bayyana a gaban kuliya. Shi ma Paulo Nasser ya yi karar Barcelona da Santos a kan cinikin Neymar Jr
A makon da ya wuce ne aka ji Iker Casillas ya shaidawa Duniya yana neman maza, daga baya ya goge maganar, tsohon 'dan wasan na kasar Sifen ya bada uzurinsa.
Za a ji labari cewa fitaccen ‘dan wasan kwaikwayon Amurkan nan, Tom Cruise yana cigaba da bada mamaki bayan an ji yana shirin fita daga Duniya domin ya yi fim.
Dan Wasan Kwallon Kafa
Samu kari