Kotun Kostamare
Kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a filin hockey a jihar Kano ta fusata tare da tura wani magidanci gidan yari bayan an zarge shi da dukan matarsa.
Kotun Majistare da ke birnin Osogbo a jihar Osun ta daure tsohon shugaban karamar hukuma, Mista Tajudden Babatunde shekaru hudu a gidan gyaran hali.
Babbar mai shari’a ta Kano, Dije Abdu Aboki ya ta bayyana cewa atsalandan a bangaren shari’a yana hana yanke hukunci da rashin gaskiya da adalci.
Kotu ta sanya ranar 4 ga watan Yuli domin sauraren karar da aka shigar kan Shafi’u Abubakar, bisa zarginsa da kona wani masallaci a Kano tare da kashe mutane 19.
Wata uwa da danta sun gamu da fushin hukumar bayan gurfanar da su gabanta da zargin satar kayan kamfani da suka tasamma miliyoyin naira a jihar Lagos.
Wata kotu a jihar Ekiti ta bada umurnin rataye wasu masu kwacen waya su biyu. An kama mutane dauke da makamai da wayoyi da kudi da suka sace a wajen wasu mutane.
Fitacciyar 'yar TikTok ta Arewa, Murja Ibrahim Kunya ta bayyana cewa lauyoyinta ne suka ba ta izinin ta ci gaba da hawa soshiyal midiya amma da sharadi.
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta dakatar da shirin aurar da ƴan mata 100 a jihar Niger da kakakin Majalisar jihar ya yi alkawarin daukar nauyi.
Babbar mai shari’a ta Kano kuma kwamishinar shari’a, Mai Shari'a Dije Abdu Aboki, ta sauya kotun da za ta saurari shari’ar Dr. Abdullahi Umar Ganduje.
Kotun Kostamare
Samu kari