Kotun Kostamare
Wani mutum mai suna Zubairu Yako ya maka makwabcinsa a gaban kotun shari'ar Musulunci a jihar Kano bisa zargin saran bishiyar gidansa ba tare da izininshi ba.
Wanda ake da zargi da garkuwa da wata budurwa mai suna Ese Oruru daga Bayelsa zuwa Kano, Yunusa Yellow ya shaki iskar 'yanci bayan kammala zaman gidan kaso.
Hukumar Yaki da Shan Miyagin Kwayoyi, NDLEA reshen jihar Kano ta ce ta kwamushe mutane da dama a cikin shekara daya bisa zargin ta'ammali da kwayoyi a jihar.
Hukumar leken asiri ta kasa ta yi watsi da wani rahoton da ke cewa kotun daukaka kara ta dawo da Ambasada Mohammed Dauda a matsayin darakta janar na hukumar.
Jami'an hukumar yaki da fataucin bil'adama na jihar Edo, sun kama wani saurayi da budurwa da suke zargi da hada baki wata kawarsu wajen siyar da jaririnsu dan.
Hukumar Kula da Muhalli a birnin Tarayya Abuja ta yi barazanar kama masu kiwo a birnin tare da kwace shanunsu don mikasu zuwa kotu don daukar mataki akansu.
Kotun daukaka kara ta ce an sauke shugaban hukumar ta NIA ne ba tare da bin doka ba. Bayan shekaru 5, Alkali ya dawo da tsohon Shugaban NIA a kan kujerarsa.
An shawarci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya yi ƙoƙarin kaucewa faɗa wa cikin irin kuskuren da tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi a lokacinsa, na naɗa.
Wani magidanci a jihar Kano ya garzaya kotun shari'ar musulunci kai ƙarar iyayen matarsa bisa zargin suu ɗauke masa ita daga gidansa ba tare da izninsa ba.
Kotun Kostamare
Samu kari