Kotun Kostamare
'Yan sanda a Abuja sun gurfanar da wata budurwa a gaban kuliya bisa zargin guduwa da kudaden da kawarta ta ba ta ajiya har naira miliyan hudu. Wacce ake tuhuma.
Wani magidanci ya roki Kotun kostumare a birnin tarayya Abuja ta rasa aurensa da mai ɗakinsa bisa hujjar ta gudu daga gida kuma har ta ƙara auren wani daban.
Wasu mata 'yan gidan magajiya sun maka kwastomansu mai suna Damilola Oluwafemi a kotu bisa zargin damfara da cinye musu hakkinsu bayan sun kwana a jihar Ondo.
Yan sanda a Abuja sun gurfanar da wasu matasa marasa aikin yi su 5 saboda lakaɗawa maƙwabcinsu da matarsa dukan tsiya da suka yi. Sai dai matasan sun musanya.
Kotun shari'ar Musulunci da ke zamanta a Kano ta daure wata mata mai suna Habiba a gidan gyaran hali saboda zargin kiran kawarta da 'Sharmota' a shafin WhatsApp
Wata kotun da ke zamanta a birnin Tarayya ta tasa keyar wani matashi mai suna Ndubisi Success zuwa ofishin EFCC don koya masa amfani da rashin amfanin damfara.
Kotun shari'ar Musulunci da ke zamanta a jihar Kano ta gurfanar da wani matashi Ali Dan-Asabe a gaban kotu kan damun daliban makarantar Islamiyya da kayan sauti
An gurfanar da wani mutum a gaban kotun da ke zamanta a Kaduna, yayin da wanda ake zargin ya ki halartar zaman kotun saboda kudin mota daga Abuja zuwa Kaduna.
Babban kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, ta yi watsi da karar da wasu mazauna Abuja biyar suka shigar na neman hana rantsar da Tinubu matsayin shugaban kasa.
Kotun Kostamare
Samu kari