
Ado Doguwa







Hedkwatar tsaro ta fede biri har wutsiya cewa bidiyon da ke nuna Alhassan Ado Doguwa yana harba bindigar AK-47 karkashin kulawar sojoji a dajin Falgore ne.

Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi Allah wadai da belin da kotu ta baiwa shugaban masu rinjaye a majalisar wakilai, Alhassan Ado Doguwa da ake zargi da kisa.

Bulaliyar majalissar wakilai ya ce zasu ci uban duk wanda yayi kuskuren kin zabarsu a akwati ko kuma yace a zabi wani dan taarar wanda bana jam'iyyarsu taAPC ba

Shugaban masu rinjaye na majalissar wakilai Hon. alhassan Ado Duguwa yace mutane ne basu fahimci maganar da yayi ba, yace shi yayi maganar ne dan motsa jama'a

shugaban masu rinjaye a zauran majalissar wakili honarabil alhassan ado doguwa yace dole ne kowanne dan nigeria ya zabi jam'iyyar APC in ba haka ba kuma ya ci..

Shugaban masu rinjaye a majalisar wakilai, Ado Doguwa, ya yi hasashen cewa jam'iyyar APC a jihar Kano na iya shan kaye a zabe mai zuwa idan ba a dau mataki ba.
Ado Doguwa
Samu kari