Cikakken Bincike
Majalisar dokokin jihar Kaduna ta fara gayyatan tsofaffin kwamishinoni da sauran jami'an gwamnati domin cigaba da binciken gwamnatin Nasiru El-Rufa'i.
Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta yi magana kan binciken tsohom gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, kan zargin karkatar da N70bn.
Bayan yada rahoton cewa wasu jami'an DSS guda biyu sun bindige matashi a gidan mai din Legas, hukumar ta ƙaryata cewa jami'anta ne suka aikata laifin.
Binciken kwa-kwaf ya gano gaskiya kan rade-radin da ake yaɗawa cewa Shugaban Bola Tinubu ya soke wasu hukumomin ICPC da NDDC da NCC da FRCN a Najeriya.
Mai Shari'a, Farouk Adamu, shugaban kwamitin binciken shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Ganduje ya ce za su yi duba na musamman kan zargin badakalar da aka tafka.
Wata kotu a Maiduguri ta yi daurin shekara ga wanda ya ci dukiyar marayu har naira miliyan 12. Alkalin kotun ya ce sun yi hukuncin ne bayan tabbatar masa da laifin
Tsohon gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, ya shawarci Alhaji Yahaya Bello da ya daina wasan buyan da yake yi, ya fito ya kai kansa ga hukumar EFCC.
Majalisar dokokin jihar Kaduna ta fara binciken gwamnatin Nasir El-Rufa'i daga shekarar 2015 zuwa 2023. Binciken zai shafi harkokin kudi ne musamman ba da bashi
Yayin da aka kafa kwamitin binciken tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, Majalisar jihar ta tura takarda ga kwamishinan kudi kan kaddamar da binciken.
Cikakken Bincike
Samu kari