
Dan takara







Jam’iyyar LP ta je kotun sauraron karar zabe, ta na so a sake shirya zaben 2023. Peter Obi ya gabatar da bayanai msdu nuna akwai Jihohin da aka yi wa APC magudi

Farfesa Ahmad Doko Ibrahim na jami’ar ABU Zaria ya ce New Nigeria Peoples Party ta ci kuri’u 1.09m a Kano, a Bauchi da Katsina, an ci zabe da da kuri’u barkatai

Za a ji Atiku Abubakar ya ce ba tsakani da Allah ya rasa zaben 2023 ba. Lauyan ‘dan takaran, Joe-Kyari Gadzama SAN ya fadawa kotun zabe yadda aka shirya magudi.

Atiku Abubakar ya shigar da kara a kotu a kan nasarar Bola Tinubu. Lauyoyin Atiku da na Peter Obi duk sun shiga kotu, kowa yana ikirarin shi ne ya lashe zabe.

Amurka ta na zargin akwai inda aka hana mutane kada kuri’arsu a zabe. Kabilanci ya yi aiki a zaben da aka yi a jihar Legas, sannan an yi rikici a Jihohin Kano.

LP ta zo ta uku da kuri’u miliyan 6 a zaben shugaban kasa, yanzu lamarin ya canza. ‘Yan takaran Gwamnonin da LP ta tsaida ba su yi kokarin da Peter Obi ya yi ba
Dan takara
Samu kari