Dan takara
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bayyana yiwuwar sake tsayawa takarar shugabancin Najeriya a 2027 yayin da ya karɓi wata tawaga a Abuja.
Yayin da ake shirin zaben 2027, ministan wutar lantarki, Bayo Adelabu zai nemi takarar gwamna domin bunkasa siyasarsa a jihar Oyo game da zabe mai zuwa.
A labarin nan, za a ji cewa hadakar yan adawa ta shirya sanar da jam'iyyar ADC a matsayin wacce za a hadu a cikinta domin korar Bola Tinubu daga ofis.
Shugabannin bangarori biyu na NNPP a Kano sun yi gargadi kan rade-radin cewa ana son ba Rabiu Kwankwaso muƙamin mataimakin shugaban kasa a Najeriya.
Yayin da ake ranar dimukraɗiyya a kowace ranar 12 ga watan Yuni, dan marigayi MKO Abiola ya bayyana yadda Janar Ibrahim Babangida ya roke su gafara.
Yayin da ake kokawa kan salon mulkin Bola Tinubu, Sheikh Alkali Abubakar Salihu Zaria ya caccaki gwamnatin yana mai cewa a bar batun sake zabensa a 2027.
Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya nuna jin dadi da maraba da sauyin sheka da ke faruwa cikin APC, yana kuma fatan karin ‘yan adawa za su bi sahu.
Hajiya Naja’atu Mohammed ta caccaki shugabancin Bola Ahmed Tinubu da laifin nuna wariyar yanki da gazawa a shugabanci da zai ceto al'ummar Najeriya.
Kungiyar ta Afenifere ta yi magana kan zaben 2027 inda ta bayyana goyon bayanta ga shugaban kasa, Bola Tinubu ya kammala shekaru takwas a mulkin kasa.
Dan takara
Samu kari