Muhammadu Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yabi tsohon shugaban kasar Najeriya, Goodluck Jonathan yayin da ya taya shi murnar cika shekaru 64 a duniya. Ya bayyan waye Jo
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da kisan mutum 15 a kananan hukumomin Goronyo da Illela na jihar Sokoto, yace gwamnatinsa ba zata lamurta ba.
Jim kadan bayan samun labarin rasuwar kanin Dangote, Buhari ya mika sakon ta'aziyya ga dangin Dangote. Ya yi addu'ar Allah ya jikan marigayin, sannan ya ba da
Shugaba Muhammadu Buhari yana kiran a rage facaka da dukiya, sai aka ji Gwamnatin Tarayya za ta sake sayen motocin N1.6bn a 2022, bayan an kashe N500m a 202.
Rundunar sojin Najeriya ta magantu kan jita-jitar da ake yadawa cewa, rundunar tana shirin yiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari juyin mulki nan ba da dadewa ba.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi tafiye-tafiye da dama a cikin shekarar 2021. A rahoton da muka tattaro muku, mun gano kawo muku kadan daga cikinsu anan.
Shugaba Muhammadu Buhari ya nuna alhini kan mutuwar Birgediya Janar Dzarma Zirkusu da sauran sojojin wadanda mayakan kungiyar ta'addanci na ISWAP suka halaka.
Tsohon Kakakin majalisar wakilan tarayya, Yakubu Dogara, ya bayyana cewa da alamun Najeriya sun hakura da halin da suka samu kansu na kashe-kashe da garkuwa.
Shugaban Muhammadu Buhari ya ce gasar da ‘yan Najeriya suke yi a kasashen waje alama ce ta ingantaccen ilimin da suke samu kafin su bar kasar, jaridar The Punch
Muhammadu Buhari
Samu kari