Gwamnatin Buhari
Fadar shugaban kasa Bola Tinubu ta bayyana cewa Godwin Emefiele ya cire biliyoyin daloli a asusun kasar ba tare da sanin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ba.
Kwamitin majalisar datta zai binci yadda gwamnatin Buhari ta kashe naira tiriliyan 30 da ta karbo bashi daga hannun bankin CBN da kuma shirin Anchor Borrowers.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya fito ya yabi salon mulkin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu tun bayan hawansa kan karagar mulkin Najeriya.
Majalisar Wakilai ta umurci kwamitinta kan kidayar jama'a da ya gudanar da bincike kan yadda aka kashe N200b a shirin kidayar shekarar 2023 da aka dakatar.
Ministan kudi, Wale Edun, ya alakanta hauhawan farashin kaya da ake fama da shi a yanzu da buga tiriliyoyin naira da gwamnatin Buhari ta yi ba tare da riba ba.
Tsohon mataimaki shugaban APC na shiyyar Arewa bai jin dadn kamun ludayin gwamnati mai-ci. Salihu Mohammed Lukman ya soki salon mulkin Bola Ahmed Tinubu.
Ana so Abba Kabir Yusuf ya rabu da batun gadoji, jirgin kasa ake bukata a Kano. Bashir Ahmaad yana ganin aikin jirgin kasa ya fi muhimmanci a kan karo gadaje a Kano.
Majalisar ta yi mamakin yadda kamfanin karafa na Ajaokuta da NIOMCO ke ci gaba da tabarbarewa duk da zargin biyan $496m ga ‘yan kwangila tsakanin 2008 zuwa yanzu.
A lokacin Muhammadu Buhari, an yi ta buga kudi domin a ba gwamnatin tarayya aro. ‘Yan majalisar dattawa sun nada Sanatoci da za su binciki bashin da Buhari ya karbo.
Gwamnatin Buhari
Samu kari