Jihar Borno
Tsohon Shugaban Kasa, Dr. Goodluck Ebele Jonathan ya bayyana cewa matsalar Boko Haram na da rikitarwa fiye da yadda galibin 'yan Najeriya ke tunani.
An tabbatar da cewa Sarkin Kirawa, Alhaji Abdulrahman Abubakar, ya tsere zuwa Kamaru bayan Boko Haram sun kona fadarsa a wannan mako da muke ciki a jihar Borno.
Wasu miyagun 'yan ta'addan kungiyar Boko Haram, sun kai hare-haren ta'addanci a jihar Borno. 'Yan ta'addan sun hallaka mutum daya tare da kona fadar basarake.
Hukumar zabe ta INEC ta fitar da adadin mutanen da suka yi rajista a shirin mallakar katin zabe. Borno ta zamo ta daya yayin da Kano da Kaduna suke bayan Osun.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Ali Ndume ya dauki zafi a kan abin da ya kira kokarin PENGASSAN na kawo cikas a Najeriya ta hanyar takura wa Matatar Dangote .
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum ya taimaka wa magidanta 18,000 a karamar hukumar Dikwa sakamakon jarabawarda suka fuskanta a bana.
Wani masoyin gwamnan jihar Borno ya rasa yaransa guda biyu. An tsinci gawarwakin yaran ne 'yan kwanaki bayan sace su yayin da suke wasa a gidansa.
Ma’aikatar muhalli ta tarayya gargadi jihohi 15 kan yiwuwar ambaliya daga 24 zuwa 28 ga Satumba, 2025, bayan rahoto ya tabbatar da mutum 232 sun mutu a bana.
Kotun soji ta yanke wa sojoji hudu hukuncin daurin rai da rai bayan kama su da laifin safarar makamai ga yan ta'adda ba bisa ka'ida ba a jihar Borno.
Jihar Borno
Samu kari