Jihar Borno
A yan kwanakin nan, dan gwagwarmaya, Omoyele Sowore ya dura kan wasu gwamnonin Arewacin Najeriya inda ya kalubalnatarsu kan zargin rashin katabus a wasu bangarori.
Kungiyar ma'aikatan kananan hukumomi watau NULGE ta koka kan rashin fara biyan ma'aikatan kananan hukumomi albashin N70000 a Kaduna, Borno da Gombe.
Sanatan Borno ta Kudu, Mohammaed Ali Ndume ya caccaki masu rokon shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya kori hafsoshin tsaro duba da halin da ake ciki.
Dakarun sojojin Najeriya sun kai hare-hare kan 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno. Hare-haren sun yi sanadiyyar hallaka mayaka da kwamandojin kungiyar.
Mataimakin shugaban kasan Najeriya, Kashim Shettima, ya mika sakon ta'aziyyarsa kan harin ta'addancin da 'yan Boko Haram suka kai a Borno, inda suka kashe mutane.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Atiku Abubakar ya bayyana takaicin yadda Boko Haram ta kutsa Borno, ta kashe bayin Allah sama da 50.
'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun kashe mutane da suka hada da sojoji da fararen hula a wani harin da suka kai cikin dare a jihar Borno.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya nuna takaicinsa kan harin da 'yan ta'addan Boko Haram suka kai. Ya ce sojoji da fararen hula sun rasu.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya amince da ba da tallafin kudi ga iyayen dalibai domin magance matsalar rashin sanya yara a makaranta.
Jihar Borno
Samu kari