Murnar ranar haihuwa
Murja ta fito a sabon bidiyo bayan Hisbah ta ce tana neman waɗansu masu amfani da shafin TikTok bisa laifin furta kalaman batsa cikin wasu bidiyo da suka yi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aike da sakon taya murnar cika shekara 50 ga jigon jam'iyyar PDP, Reno Omokri. Omokri ya yi aiki da Goodluck Jonathan.
Gwamnatin Akwa Ibom ta yi alkawarin biyan matan da suka haifi 'yan biyu naira dubu 50 duk wata yayin da wadanda suka haifi 'yan uku za su samu naira dubu 100.
Diyar hamshakin mai kudin Najeriya, Florence Otedola wacce aka fi sani da DJ Cuppy ta koka kan yadda take rayuwa babu aure ba magaji. Yanzu shekarunta 30.
Wani asibiti a jihar Delta ya tsare wata mata da ta haifi 'yan hudu saboda gaza biya naira miliyan hudu kudin ajiyar yaran a 'incubator'. Tun a 2023 ta haifi yaran.
A rahoton nan, za a samu jerin sarakuna, masu mulki, sojoji da shehunan malaman da aka rasa a shekarar 2023. Daga ciki akwai Sheikh Dr. Abubakar Giro Argungu
Shugaban kasar Najeriya Bola Ahmad Tinubu ya tura sakon murnar cika shekaru 81 a duniya ga tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Lahadin nan.
A cewar asibitin a shafin Facebook sun yi amfani da fasahar IVF akan dattijuwar, kuma tana cikin koshin lafiya bayan haihuwar. Dattijuwar ta kafa tarihi a Afrika.
Wata mata mai ɗauke da juna biyu ta haihu a cikin motar bas lokacin da suke tafiya zuwa birnin Warri, babban birnin jihar Delta a yankin Kudu maso Kudu.
Murnar ranar haihuwa
Samu kari