
BBC







An Gurfanar Da Abokan Murja Kunya Bisa Yada Batsa Ta Shafin TikTok
Zauren Malaman adidnin Musulunci a jihar Kano sun sake shigar da karar wasu matasa a jihar bisa zargin yunkurin bata tarbiyya yara da matasa a jihar ta Dabo.

Yan Jarida Na Arcewa Daga BBC: Akalla Mutum 9 Sun Yi Murabus Kawo Litinin
Kusan yan jarida shahrarru kuma kwararru goma sun yi murabus daga gidan jaridar sashen Hausa na BBC tsakanin watan Disamba da yanzu kuma suka koma TRT Hausa.

Zanga-zanga: Buhari ya koka da kafafen yada labarai na ketare, ya ambaci sunayen biyu
Wasu kafafen yada labarai na ketare sun wallafa rahotannin cewa dakarun soji sun budewa fararen hula wuta yayin zanga-zangar EndSARS, musammam a yankin Lekki da

Safiyya Ahmad, ta lashe gasar Hikayata na bana
Safiyya Ahmad ce marubuciyar da ta lashe gasar rubutun hausa na mata na BBC a wannan shekarar. Safiyya Ahmad mai shekaru 23 haifaffiyar karamar hukumar Zaria ce ta jihar Kaduna arewacin Najeriya. Ta lashe gasar ne da rubutunta...