Bayelsa
Shugaban APC na kasa, Farfesa Yilwatda ya bayyana cewa jam'iyyar za ta samu karin gwamnoni daga jam'iyyun adawa domin hada kai da Bola Tinubu wajen ci da kasar gaba.
’Yan sanda a Zone 16 sun kama wata dalibar jami'ar FUO mai suna Kadi bayan wani bidiyo ya yadu a intanet, inda aka nuna ta tana yi wa wata daliba tsirara.
Wasu miyagun 'yan daba sun farmaki jami'in dan sanda a jihar Bayelsa. 'Yan daban wadanda ake zaton 'yan kungiyar asiri ne, sun hallaka shi har lahira.
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo, ya ki yarda Peter Obi ya ziyarci jiharsa,onda ya bayyana shi a matsayin barazanar tsaro. Wasu gwamnonin sun yi hakan.
Tsohon shugaban kasa a Najeriya, Dr. Goodluck Jonathan ya bayyana yadda aka hana shi karɓar mulki kafin rasuwar marigayi Umaru Musa Yar'Adua a Abuja.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun yi awon gaba da wani babban alkali a jihar Bayelsa. 'Yan bindigan sun sace alkalin ne a cikin birnin Yenagoa babban birnin jihar.
Bayan masu shirin haɗaka sun fitar da jam'iyya, shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, ya ce Gwamna Siminalayi Fubara da Douye Diri sun shirya dawowa APC.
NiMet ta ce akwai yiwuwar a samu mamakon ruwan sama a jihohi 8 ciki har da Adamawa. An yi kira ga jama'a da su ɗauki matakan kariya musamman tuki ana ruwa.
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri ya dakatar da Sarkin Swali, HRH Wilcox Seiyefa Job, bisa zargin ƴaƴansa na cikin ƴan kungiyoyin asiri da suka hana zaman lafiya.
Bayelsa
Samu kari