Bayelsa
Bayan Shugaba Bola Tinubu ya umarci gwamnoni su fara biyan kudin rage radadi ga ma'aikata, Gwamna Douye Diri na jihar Bayelsa ya amince da biyan N35,000.
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri, ya naɗa tare da tura sunayen sababbin kwamishinoni zuwa ga majalisa dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su.
Fusatattun dakarun sojoji sun kai farmaki kan maboyar shugaban 'yan ta'addan da ke da hannu a kisan da aka yi wa sojoji 16 a jihar Bayelsa. Sun kona gidaje.
Yayin da dan takarar gwamnan Bayelsa, Timipre Sylva da jam'iyyar APC ke zargin nuna musu wariya a shari'ar zaben jihar, kotu ta yi fatali da korafin a jiya.
Yayin da ake ci gaba da shari'ar zaben jihar Bayelsa, jami'yyar APC da dan takararta a zaben jihar sun bukaci a rusa alkalan shari'ar zaben jihar.
Gwamnan jihar Bayelsa Douye Diri ya shirya tafiya da ƴan dawa a gwamnatinsa. Gwamnan ya yi nuni da cewa 'yan jam'iyyun adawa za su samu mukamai a karkashinsa.
Yayin da ake ci gaba da shari’ar zaben jihar Bayelsa, dan takarar APC, Timipre Sylva ya rufe karar da ke kalubalantar zaben Gwamna Douye Diri na jihar.
‘Yan sanda sun gurfanar da wasu mutum biyu a gaban Babbar Kotu kan zargin hadin baki don sace kanin gwamnan Bayelsa, Douye Diri tun a watan Nuwambar 2023.
Goodluck Jonathan, tsohon shugaban kasar Najeriya, ya nemi 'yan Najeriya su taya mahaifiyarsa addu'a saboda damuwa da ta shiga bayan rasuwar yayansa.
Bayelsa
Samu kari