Atiku Abubakar
Tsohon gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, ya bayyana dalilin da ya ssnya ya yi aiki don tabbatar da cewa Atiku Abubakar da PDP sun fadi zaben 2023.
Mai magana da yawun Atiku Abubakar, Paul Ibe, ya yi martani kan kalaman da ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo ya yi a kan tsohon mataimakin shugaban ƙasan.
Sauya shekar Atiku daga jam'iyyar PDP ta jawo hankalin manyan ƴan siyasa a jihar Adamawa, manyan jiga jigai sun fara tururuwar komwa jam'iyyar haɗaka ADC.
Jigo a hadakar jam'iyyun adawan karkashin ADC, Salihu Lukman ya bayyan acewa ba su da mutum mai tasiri irin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari.
A ranar Laraba, an gudanar da taron addu'o'in kwanaki 3 da rasuwar tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari a gidansa da ke Daura, Shettima ya halarta.
Daya daga cikin hadiman Atiku Abubakar ya bayyana cewa an tono wasikar murabus dinsa daga jam’iyyar PDP mai adawa ba tare da izini ba a bainar jama’a.
Ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo ya bayyana ɓacin ransa kan yadda Atiku ya fitar da wasiƙar barin PDP ana tsakiyar jimamin rasuwar Muhammadu Buhari.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya bayyana cewa ko kaɗan tafiyar Atiku Abubakar ba zai wa PDP illa ba, yana mai cewa jam'iyyar tana nan da ƙarfi da farin jininta.
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Atiku Abubakar, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar PDP. Atiku yana da tarihin sauya sheka a tafiyar siyasarsa.
Atiku Abubakar
Samu kari