Atiku Abubakar
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta yi fatali da karar da Ritimi Amaechi ya kalubalanci nasarar Atiku Abubakar a zaben fitar da gwanin jam'iyyar ADC.
Manyan 'yan siyasa kamar Kabiru Marafa, Aisha Dahiru Binani da Babachir David Lawal duk sun bar ADC bayan an fara tafiya da su. Daga baya suka zabi su canza gida.
A labarin nan, za a ji Kenneth Okonkwo wanda shi ne Kakakin kamfen Atiku Abubakar da ya yi barazanar barin ADC idan ba a Ibo takara ba, ya yi wa kwaskwarima.
Atiku Abubakar ya buƙaci Shugaba Bola Tinubu ya janye daga takarar shugaban ƙasa ta 2027, yana mai danganta hakan da gazawar gwamnati da rikice-rikicen shugabanci.
Tsohon ministan sufuri kuma ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na ADC, Rotimi Amaechi, ya rasa mahaifiyarsa Mary Amaechi wadda ta rasu tana da shekara 89.
Tsohon mataimakin shugaban APC na Arewa maso Yamma, Salihu Lukman, ya fice daga jam'iyyar ADC da kawancen 'yan adawa, yana zargin Nasir El-Rufai.
Hukumar zabe ta kasa (INEC) ta tabbatar da cewa za ta amince da Atiku Abubakar da saura 'yan ADC da suka tsaya takara a zaben 2027 bayan hukuncin kotu.
Sanatan Kano ya sace guiwar Rabiu Kwankwaso, ya ce Peter Obi ba zai ci zabe ba. Rufai Hanga ya yi ikirarin Obi bai da kuri’u kuma an karya Kwankwaso a Kano.
Kotun Daukaka Kara ta ajiye hukunci kan karar da ADC da wasu jam'iyyu hudu suka daukaka domin kalubalantar hukuncin da ya umarci INEC ta soke rajistarsu.
Atiku Abubakar
Samu kari