Arewa
Jama’a suna ta tofa albarkacin bakinsu da aka ga Nasir El-Rufai tare da tsohon shugaba kasa. El-Rufai ya yi kus-kus da tsohon shugaban kasa Janar Ibrahim Babangida.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya amince da biyan kudaden diyya har biliyan uku ga masu shaguna da 'yan kasuwa a jihar bayan kotu ta tilasta shi.
Shahararren mawakin Najeriya, Oluwatobiloba Daniel Anidugbe, wanda aka fi sani da Kizz Daniel, ya sanar wa duniya cewa akwai jinin Fulani a jikinsa.
Gwamnan jihar Katsina, Umaru Dikko Radda ya nada tsohon soja, Ahmad Daku a matsayin sabon shugaban hukumar Hisbah a jihar tare da nada kwamandansa.
Hukumar jami'an kwana-kwana ta jihar Kano ta tabbatar da tashin gobara a sakateriyar ƙaramar hukumar Gwale da safiyar ranar Laraba, ta laƙume ofisoshi 17.
Sojoji sun kai hare-hare akalla takwas kan fararen hula a Najeriya a cikin shekaru shida, inda abin ya fi shafar Arewacin kasar kawai. Mutane da dama sun mutu.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana cewa wadanda su ka mutu a harin bam a Kaduna sun mutu su na masu karanta kalmar shahada inda ya ce zai tallafa musu.
Hukumar EFCC ta gurfanar da wasu ma'aurata, Aisha Malkohi da mijinta, Abubakar Mahmoud kan zargin badakalar makudan kudade har miliyan 410 a Kano.
Minista Simon Lalong ya bayyana cewa ya shiga rudani kan kujerar Minista zai rike ko kuma ya koma Majalisar Dattawa bayan samun nasara a Kotun Koli.
Arewa
Samu kari