APC
Bayan hukuncin kotun koli na ranar Alhamis, 26 ga watan Oktoba, Ganduje ya bukaci Atiku Abubakar da Peter Obi da su yi takarar shugaban kasa a babban zaben 2031.
Dauda Adamu Rarara ya ce mutum 2 su ka fi shi taimakon Bola Tinubu a zaben 2023, kuma ba kowa ba ne illa Aminu Bello Masari da Abdullahi Umar Ganduje.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa bai taba dana sanin goyon bayan Tinuba ba kuma ya yi alwarin mara masa baya a zaben shekarar 2027 mai zuwa.
Shugaban jam'iyyar APC, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ta ya Tinubu murnar samun nasara a kotun koli, ya shawarci Atiku da Obi su gwada a shekakar 2031.
Yayin da ake ci gaba da shari'ar zaben shugaban kasa, kotun koli ta yi watsi da sabbin korafe-korafe da Atiku ke son shigarwa a gabanta, ta ce zai bata mu su lokaci.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana jin dadinsa kan nasarar da ya samu a kotun koli da ta yanke hukunci a yau Alhamis 26 ga watan Oktoba.
Jigon APC kuma tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar a Arewa maso Yamma, Salihu Lukman ya soki tsarin shugabancin jam'iyyar inda ya ce a hankali sun dawo PDP.
Jam’iyyar LP ta nuna karfin gwiwar cewa ita ce za ta yi nasara a hukuncin da kotun koli za ta yanke a ranar Alhamis. Ta yi magana ne ta bakin lauyanta, Kehinde Edun.
An bar APC babu ‘Dan takara a zaben Gwamnan Bayelsa, Hukumar INEC ta bi umarnin kotu. Ba a taba 'dan takaran kowace jam'iyya ba illa na APC mai mulki.
APC
Samu kari